Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Itama Saima Muhammad ta alakanta Lalacewar Rayuwar Ummi Nuhu da rashin bin iyaye, Ji Abinda tace

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Saima Muhammad ta fito ta jaddada muhimmancin biyayya ga iyaye.

Ta bayyana hakane a yayin da ake tsaka da tattauna maganar halin ban tausai da abokiyar aikinta, Ummi Nuhu ta shiga ciki.

Ummi Nuhu a Hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita ta bayyana irin halin matsin da ta shiga ciki.

Tace tana bukatar abin yi saboda a yanzu an daina sakata a fim.

Duk da bata kira suna ba, Da yawa sun fassara cewa, Saima Muhammad da Ummi Nuhu take.

Lamarin Ummi Nuhu na ci gaba da daukar hankula sosai.

A baya dai mun kawo muku cewa, Itama Rukayya Dawayya duk da bata kira suna ba ta alakanta wahalar rayuwar da Ummi Nuhu ke ciki da wulakanta iyaye.

Karanta Wannan  Matasan Da Dan Balki Kwamanda Ya Samawa Aikin Soja Sun Ziyarce Shi

Hakanan shima wani bawan Allah ya fita ya bayyana hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *