Saturday, May 17
Shadow

Tauraruwar Fina-Finan kasar Amurka, Angelina Jolie ta yi Allah wadai da shuwagabannin kasashen Duniya saboda kyalewa da suka yi anawa Falas-dinawa kisan kiyashi

Tauraruwar Fina-finan kasar Amurka, Angelina Jolie ta yi Allah wadai da kisan da akewa Falasdinawa.

Sannan kuma tace Tana zargin shuwagabannin kasashen Duniya da suka saka Ido suna ganin yanda akewa Falasdinawa kisan kiyashi.

Jolie dai dama ta kasance me son tallafawa mutane inda a baya ta yi aiki da majalisar dinkin Duniya wajan bada ayyukan agaji.

Karanta Wannan  Kalli Kuga: Kungiyar Hezbollah ta sanar da lalata babban makamin kasar Israela me suna Iron Dome da take amfani dashi wajan tare makaman da ake harba mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *