Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Na bayar da kaina Kyauta ba sai ta biya kudi ba, Ummi Nuhu ta daukeni ‘yar Aiki>>Inji Murja Kunya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa, ta bayar da kanta kyauta, Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta dauketa ‘yar aikin gida.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda ta ke nuna goyon bayanta ga Ummi Nuhu.

Ummi Nuhu dai ta dauki hankula sosai bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita inda ta bayyana halin matsin rayuwar da take ciki.

Karanta Wannan  A karin farko, An ga Sauro a kasar Iceland

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *