Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Nima nace Shugaba Tinubu ya rigamu gidan gaskiya, wanda ya fasa kamani Allah ya tsin masa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya nuna bacin ransa kan kamun da akawa me watsa labarai a kafar Tiktok, Sultan.

Malamin yace shima ya fada cewa shugaban kasa ya mutu kuma wallahi sai ya mutu din ma.

Yace wanda ya fasa kamashi Allah ya tsine masa Albarka.

Malam yace ga wadanda ke haifar da matsalar tsaro nan ba’a kamasu ba sai Sultan.

Kalli Bidiyonsa a kasa:

Kama Sultan ya jawo cece-kuce da Allah wadai sosai ga gwamnatin Tinubu.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Laifi Mijin Hussaina Yayi, Afuwa Ya Kamata A Nema Masa, Cewar Jamila Ibrahim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *