An bayyana cewa tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje na ci gaba da samun sauƙi a bayan kwanciya jiɲÿa da ya yi a birnin London na ƙasar Birtaniya kamar yadda aka bayyana.