Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyo yanda Adam A. Zango ya dawo ya ci gaba da fim bayan kammala jinya

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya samu sauki sosai bayan hadarin motar da yayi wanda yayi sanadiyyar kwa ciyarsa a asibiti.

Adam A. Zango dai an ganshi a location wajan daukar fim.

Kamin nan mun kawo muku cewa, jaruman Kannywood sun shiryawa Adam A. Zango liyafa ta musamman dan bikin dawowarsa ci gaba da sana’a.

Hakanan shima Adam A. Zangon ya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yake cewa yana samun sauki sosai.

Adam A. Zango ya daga kafarsa inda aka ga har yanzu akwai bandeji akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda yaro tya shake Abokinsa saboda yace masa yana kama da shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *