Friday, December 5
Shadow

WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar 2025

Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta Afirka ta Yamma, WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar 2025 a Najeriya.

Cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na X, ta ce ta saki sakamakon ne a yau Litinin 4 ga watan Agustan 2025.

Hukumar ta kuma buƙaci ɗaliban da suka rubuta jarrabawar da su shiga shafinta na http://waecdirect.org. domin duba sakamakon jarrabawar tasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yansanda suka hàrbè wani dan Daba me suna Halifa Baba a Kano wanda duk wani kwace da fashi da aikata sauran miyagun ayyuka da sa hannun sa a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *