
Bidiyo ya bayyana inda aka ji cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko ya manta ya bar datarsa a bude bacci ya kwasheshi yayin da yake Live a Tiktok.
An dai ji shi yana ta munshari a Bidiyon.
Zuwa yanzu dai Garzali bai tabbatar ko karyata wannan Bidiyon ba ko kuma bayar da karin bayani kan lamarin ba.