
Ina mai baiyana farin cikina na ganin ‘yan iwanmu mata, kannen mu kuma ‘yan kasar mu Nijeriya, kuma ‘yan jihata ta Yobe daya kuma ‘yar garina na Poatiskum samum damar lashe gasar Turanci ta duniya.
Tabbas Babu Abunda za mu cewa Allah sai godiya zaboda ba karamar nasara bane samun Irin wannan a kasar musanman jiharka kma garinka.
Muna rokon Allah Ya jikan wanda ya assasa wannan makarantar wato marigayi Gwamna Mamman Bello. Wanda dalilin makarantar har ‘yan uwanmu suka samu ilmin da za su iya ciwo gasar duniya.
Ina rokon ‘yan uwa da su taya ni addu’a idan babu ysayyaye a tsaya mun na aure su gaba dayan su, mu ci Turanci mu sha kamar ruwa.
Daga Naku a Kullum Umar Bazaza Sadaukin Yindiski Ganuwa Shamakin Rigar Fulani Poatiskum.