
Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya bayyana cewa, Allah ya tsinewa me karya kuma wanda bai ce amin ba Allah ya hada dashi.
Ya bayyana hakane a wani wa’azinsa da ya watsu sosai.
Malam ya soki Ministan sosai inda yace ba gaskiya bane abinda ministan ya fadi.