Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon tallar A sake zaben shugaba Tinubu a 2027 da taurarin Kannywood ke yi ya jawo cece-kuce sosai

An ga Bidiyon yanda taurarin fina-finan Hausa na Kannywood suke tallar a sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a shekarar 2027.

A Bidiyon an ga irin su Rahama Sadau, Ali Nuhu, Ado Gwanja, Aminu Sharif Momo, Sadiq Sani Sadiq da sauransu suna tallar a sake zaben shugaban kasar.

Da yawa dai sun nuna rashin jin dadin ganin wannan tallar.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mutane sukai ta kuka bayan kallon hirar da aka yi da tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *