Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Firaiministan kasar Netherlands, Dick Scoof ta wayar tarho.
Fadar shugaban ne ta bayyana haka.
Hakan na zuwane bayan da shugaban ya halarci zaman majalisar zartaswa a yau, Laraba.