Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin tarayya ta turo munafuki cikin mu sannan hadi da matsin EFCC, zamu dan ja baya da maganar shirin kayar da Tinubu a zaben 2027>>Jam’iyyar ADC

Rahotanni sun bayyana cewa, jam’iyyar ADC na shirin ja da baya kan shirinta na kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Hakan na zuwane bayan da jam’iyyar ta gano cewa, Gwamnatin tarayya ta tura mata munafukai a cikinta da su rika kai mata bayanan sirri.

Hakannan wannan na zuwane jim kadan bayan binciken da EFCC tawa Sanata Aminu Waziri Tambuwal wnda ake rade-radin zai wa wani da zai fito takarar shugaban kasa daga kudu mataimakin shugaban kasa .

Karanta Wannan  Yahaya Bello ya buƙaci ƴan Nijeriya da su taimaka wa Tinubu da addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *