
Malam ya bayyana damuwarsa kan ciwo bashin da Gwamnati take inda yace Wadanda suka amince a ciwo bashin tun daga ka shugaban kasa, Gwamnonin da ‘yan majalisa duk mahaukatane.
Malam yace yawan bashin da ake bin Najeriya zai sakamu da ‘ya’yan mu cikin matsala.