Shugaba Bola Ahmed ya isa birnin Tokyo na kasar Japan Gabannin taron TICAD na 2025, Ambasada Hideo MATSUBARA, jakadan Japan mai kula da TICAD ya tarbe shi.