Thursday, April 16
Shadow

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Mahaifin Gwamnan Kogi Ya Rasu

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Mahaifin Gwamnan Kogi Ya Rasu .

Allah ya yi wa mahaifin gwamnan jihar Kogi Alhaji Ahmed Momohsani Ododo rasuwa.

Marigayi Alhaji Ahmed Momohsani mahaifi ne ga Gwamnan jihar Kogi Usman Ahmed Ododo.

Ya rasu ya na da shekaru 83 a duniya.

Karanta Wannan  Nifa sai kun yi hakuri, Dama can Turanci na fara iyawa, Sai da na kai shekaru 9 sannan na fara koyon Hausa>>Inji Maryam Labarina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *