Thursday, February 5
Shadow

Dan TikTok khaby lame yaƙi karbar miliyoyin daloli don ya tallata giya

Dan TikTok khaby lame yaƙi karbar miliyoyin daloli don ya tallata giya.

Yace akwai yara ƙanana dake bibiyar sa zai iya ɓata masu rayuwa bugu da ƙari yace shi musulmi ne hakan ya zamo haramun a addini.

Kannywoodstyle

Karanta Wannan  Dattawan arewa sun buƙaci Tinubu ya mayar da Fubara bakin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *