
Diyar tsohon gwamnan Kano, Hajiya Balaraba Ganduje, ta bayar da gudummawar Naira Miliyan 10 a wajan bude shagon kwalliya na Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai sa’a.
An ga Hajiya Balaba na bayyana hakane a cikin sabon shagon na Rashida Mai Sa’a.