
Bidiyo ya bayyana inda aka ga wani dalibin babban malamin Izala na Jos, Sheikh Sani Yahya Jingir yana korafi kan wani da yawa malamin Ihun bama so da cewa, nan masallaci ne ba wajan kamfe ba.
Dalibin ya bayyana cewa, wannan cin fuska ne ga Malam kuma ba zasu dauka ba, sun sa a nemo musu wadanda sukawa malamin wannan abu.
Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok: