
Wata daliba a jami’ar Niger Delta University dake jihar Bayelsa ta kama malaminta da fada bayan da ya kwace mata waya saboda kamata tana satar amsa.
Rahotanni dai sun ce dalibar ta fara dukan malaminta inda shima ya zage ya rama.
A Bidiyon da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta an ga Malamin shima ya dage yana dukar dalibar.