Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Babu Malamin da ya isa ya halatta Waka da yin fim, Muna yi ne kawai dan neman kudi>>Inji Soja aboy

Tauraron me wakokin batsa, Soja Boy ya bayyana cewa, babu malamin da zai halasta maka yin waka da fim.

Yace suna yi ne kawai dan neman kudi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

@maaunipodcast

DA UBA DA UWA BA SU GYARA TARBIYYAR DANSU BA SAI DAN RAWA DA WAKA?

♬ original sound – Ma’auni Podcast
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al'adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *