Saturday, June 27
Shadow

Gwamnan jihar Imo ya mayar da mafi karancin Albashi a jiharsa zuwa Naira ₦104,000

Gwamnan jihar Imo Hope Uzodinma ya mayar da mafi karancin Albashi a jiharsa Naira ₦104,000.

Sannan malaman jami’a kuma ya mayar musu da mafi karancin albashinsu zuwa Naira ₦222,000.

Su kuwa Likitoci ya mayar musu da mafi karancin Albashi zuwa Naira 582,000

Karanta Wannan  Ni Mutuniyar Kirki ce, bana Shan Ghìyà>>Inji Fitsararriyar mawakiyar Amurka yayin da take shirin zuwa kasar Saudiyya yin waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *