
Kotu a kasar Equatorial Guinea ta daure dan shugaban kasar me suna Ruslan Obiang Nsue saboda sayar da jirgin shugaban kasar.
An masa daurin shekaru 6 ne a ranar 26 ga watan Augusta na shekarar 2025.
Saidai yana da zabin ya biya takarar $255,000 maimakon daurin gidan yarin.