
Tsohon Dakta Janar na yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a jihar Zamfara Sanata Kabiru Marafa ya fice daga jam’iyyar APC.
Tsohon Sanatan ya bayyana cewa watsi da waɗanda suka taimaki shugaba Tinubu na daga dalilin da yasa ya fice daga jam’iyyar. Wane fata zaku yi masa?