Friday, December 26
Shadow

Na yi iya lissafin da zan yi na gano cewa, Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba, na kudu zai zo>>Inji El-Rufai

Tsohon gwamnan jihar Kaduna malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa yayi iya lissafinsa bai ga ta yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai sake con zabe ba a 2027.

Ya bayyana hakane hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace Tinubu na 3 zaizo a zaben.

Yace amma akwai yiyuwar za’a yi saben zagaye na biyu dan da wuya a samu wanda yayi nasara a zagayen farko.

Karanta Wannan  Kamfanin Canal+ na Faransa ya sayi kamfanin Multichoice masu DSTV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *