
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, babu wanda yasa Gwamnatin Tinubu kamarshi.
Yace dan haka shedaniyar Gwamnati ce da babu abinda ya kawota dai satar dukiyar talakawa.
El-Rufai ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV.