
Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta bayyana cewa, tana son aure.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita inda tace idan ta samu me sonta itama tana sonshi, zata yi aure.
Da aka tambayeta wane kalar miji take so?
Sai ta kayar da baki tace zabin Allah take so.