Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Katafaren gidan da Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe ta saya a Kano

Tauraruwar Kannywood, Momee Gombe kenan a wannan Bidiyon inda ta nuna katafaren gidan da ta saya a Kano.

Bidiyon gidan ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta tayata murna.

Karanta Wannan  'Yansanda sun kama wanda suka fito zanga-zangar adawa da tsare-tsaren gwamnatin Tinubu a jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *