
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Bin Usman ya mayarwa da Sheikh Maqari martani kan ikirarin Sheikh Maqari na cewa, duk wanda ba ya maulidi ba musulmi bane.
Sheikh bin Usman yace duk wanda yace wanda baya Maulidi ba musulmi bane to yace sahabbai ba musulmai bane dan basu yi maulidi ba.