Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata Mata ta bani Labarin cewa mijinta baya iya kwanciyar Aùrè da ita sai ya kawo wata cikin dakin yana kallonta tsyrara sannan zai iya biyan bukatarsa>>Inji Hajiya Bilkisu Hussaini

Shahararriyar me sayar da kayan mata, Hajiya Bilkisu Hussaini ta bayar da labarin yanda wata mata ta ce mata mijinta baya iya biyan bukata da ita sai ya kai wata mata dakinsu na aure yana kallonta tsirara sannan.

Tace matar ta gaya mata cewa wani lokacin ma ‘yar aiki yake sawa ta zo dakin ya rika kallonta kamin ya biya bukatarsa.

Hajiya Bilkisu tace matar tace bata da wani katabus akan ‘yan aikinta duk sun rainata.

https://www.tiktok.com/@qissbeauty_world/video/7538704041610661176?_t=ZS-8zQAqoVJ9qj&_r=1
Karanta Wannan  Ba zamu dawo da ita ba...>>Majalisar Dattijai ta yi martani kan umarnin kotu na janye dakatar da Sanata Natasha Akpoti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *