Wednesday, October 14
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta bayar da belin tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige

Kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin Tsohon Ministan kwadago, Chris Ngige.

Hakan na zuwane duk da kin amincewa da bayar da belin da EFCC ta yi.

Ana zargin Chris Ngige da bayar da kwagila wadda ta zarta naira Naira Biliyan 2 da bata kamata ba a karkashin sa lokacin yana minista.

Karanta Wannan  Idan na Tsynè maka Albarka ba zaka kwana ba>>Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *