
Wannan mutumin ya fuskanci fushin wata mata da suka hau motar haya tare inda ta zargeshi da taba mata mazaunai.
Ta masa Bidiyon inda take ta masa tsiwa saidai yace kuskure aka samu inda ya rika bata hakuri.
Lamarin ya farune a Birnin Calaba na jihar Cross Rivers.