Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Soja Boy ya sakw yin waka da Tsohuwar me saka Hijabi, Iftihal Madaki

Tauraron mawaki, Soja Boy ya sake yin waka da tsohuwar me saka Hijabi, Iftihal Madaki, a wannan karin ma dai ya sake kakkamata, kamar yanda yayi a baya.

Tuni Soja Boy ya saki Sabuwar Wakar.

https://twitter.com/OfficialSojaboy/status/1989245034622001235?t=kk0nH2_dTVnUmSfJCt6puQ&s=19
Karanta Wannan  Duk Duniya ban ga masu son zuwa kasashen Turai kamar 'yan Najeriya ba, shin wai ku kasarku bata da dadin zama ne? Baturen kasar Amirka, Scott ya tambaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *