Friday, December 5
Shadow

A shekarar 2003, Lokacin Shugaba Tinubu na Gwamnan Legas, yaki amincewa da harajin Man fetur na Obasanjo, saidai a yanzu shugaban shi kuma ya kakabawa ‘yan Najeriya harajin kaso 5% akan man fetur wanda ‘yan Najeriya zasu fara biya nan da farkon shekarar 2026

A yayin da ake shirin yin karin kaso 5% akan farashin man fetur a matsayin haraji, hakan yasa ‘yan Najeriya suka fara tuna baya.

Me gabatarwa na gidan talabijin din Arise TV, Rufai Oseni ya wallafa a shafinsa cewa, a shekarar 2003 lokacin Shugaban kasa Bola Tinubu ya yana Gwamnan Legas, shugaban kasa a wancan lokacin, Olusegun Obasanjo ya so saka haraji kan man fetur.

Yace amma a wancan Lokacin sai Bola Ahmad Tinubu ya ki amincewq da hakan.

Inda yace gar zai kai kaa kotu.

Saidai gashi kuma shi zai kakabawa ‘yan Najeriya harajin kaso 5% nan da shekarar 2026.

Karanta Wannan  Tinubu ya nemi gwamnoni su haɗa hannu don yaƙi da talauci a ƙauyuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *