
Hukumar ‘yansandan Najeriya ta garagadi Mutane da cewa, baiwa ‘yansandan Najeriya kudi ko cin hanci a yayin da suke bakin aiki shima laifi ne.
Hukumar ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hankali su daina daukewa ‘yansandan hankali daga aikin da suke.
Sanarwar ta fito ne daga bakin hukumar ‘yansandan babban birnin tarayya Abuja.