Monday, December 9
Shadow

Liverpool na tattaunawa da Salah kan sabon kwantiragi

Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.

Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba kawo yanzu.

Ƙungiyoyi da dama a Turai da kuma Saudiyya na ci gaba da zawarcin ɗan wasan na ƙasar Masar.

Karanta Wannan  Gwamnati ce zata kayyade farashin man fetur dina>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *