
Malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami ya nuna damuwa matuka akan masu son kawo rabuwar kai tsakanin Hausawa da Fulani.
A wani wa’azinsa, An ga Malam ya fashe da kuka inda yace yanzu har akwai wanda zai kawo mana kabilanci kuma har a yadda dashi?