Saturday, May 17
Shadow

Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos

Dangote Yace kawo Yanzu ya biya kusan Rabin Bashin da ya karba domin gina matatar man Fetir a Lagos.

Aliko Dangote, ya bayyana a jiya cewa ya samu nasarar biyan kusan dala biliyan 2.4 daga cikin dala biliyan 5.5 da ya karba bashi domin gina matatarsa ta dala biliyan 19.

Dangote ya bayyana hakan ne A yayin jawabinsa a taron shekara-shekara na Afreximbank (AAN) da kuma dandalin ciniki da zuba jari na Afirka a Nassau,

Karanta Wannan  Kanfanonin dake hako danyen man fetur a Najeriya sun ki sayar min dashi, sun kwammace su kaishi kasashen waje>>Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *