
Wannan wani dan majalisar tarayya ne da ya baiwa mutanen mazabarsa tallafin baro.
Dan majalisar me suna Hon. Okafor Dominic Ifeanyi ya fito ne daga jihar Anambra kuma wannan ne karon farko na zamansa dan majalisa.


Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan lamarin.