Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mutane dubu 20 ne suka taru dan cin shinkafar da aka dafa a Tukunya mafi girma a Duniya

Shinkafar da Hilda Baci ke dafawa a Legas a Tukunya mafi girma a Duniya ta lakume buhunan shinkafa sama da 200.

Hakanan mutane dubu 20 ne suka taru dan cin wannan shinkafa.

An yi dahuwar shinkafar ne a Lekki dake Legas.

https://twitter.com/Cleverlydey4u/status/1966554006135656915?t=PUiC01MbLhRebuc8LkCyzA&s=19
Karanta Wannan  Yadda shan shìshà ke iya hana mata haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *