
Wata mata da mijinta ya ki bata kudin gudummawa dana Anko zuwa wajan bikin kawarta ta sayar da buhun shinkafa ta yi hidimar bikin.
Saidak bayan data dawo daga wajan bikin, ya dauke mata duka kayanta inda yace sai ta shekara 2 tana saka wadannan kayan kamin ya fito mata da kayanta.
Tace ta gayawa mahaifinta kuma yace mijin yayi daidai.
Shine ta aikawa malam ya baiwa mijin hakuri.