
Wani matashi ya aikawa Sheikh Abdulfatahi Gadon kaya wasika inda yace wata matar aure ta yaudareshi sun aikata zina.
Yace shi bai taba aikatawa ba, wannan ne karon farko.
Yace ji yake kamar ya fita daga Musulunci.
Ya nemi malam ya bashi shawarar yanda zai tuba.