
Malamin Addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, iya karshen rashin kunyane mutum yace baya neman komai wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Malam Yace ba da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Musuluncìn mutum baya cika.
Yace kuma idan mutum ya isa yace Ashhadu An la’ilaha Ilallah ba tare da cewa, Ashhadu anna Muhammadu Rasulullah ba, yace musuluncinsa bai cika ba.