Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta bayyana cewa ta Raba Hanya Da Sunnah da kuma ‘yan Damfara.
Ta bayyana hakane bayan da wani yace mata ta raba hanya da Sunnah inda ta tabbatar masa da cewa Eh ya manta da kuma ‘yan Damfara.