Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, wani dan siyasa ya taba kai masa kudi cikin dare amma ya ki karba.
Malam ya bayyana hakane a wa’azin da yake yi wanda Bidiyon tuni ya dade da watsuwa a kafafen sada zumunta.