Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam ya musuluntar da wasu maguzawa.
An ga Bidiyon inda yake lakana musu kalmar Shahada suna maimaitawa.