Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kenan a wannan Bidiyon inda ya taya Larabawa murnar zagayowar ranar ‘yancin kasar Saudiyya.
Gwamna Abba ya taka rawar Takobi inda shima ya shiga fili ya zagaya.