Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Kano, Ya taya Larabawa murnar ranar ‘yancin kasar Saudiyya inda shima ya taka rawar Takobi

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kenan a wannan Bidiyon inda ya taya Larabawa murnar zagayowar ranar ‘yancin kasar Saudiyya.

Gwamna Abba ya taka rawar Takobi inda shima ya shiga fili ya zagaya.

https://www.tiktok.com/@sardauna_shoot.ng/video/7553403670759574802?_t=ZS-9016L8brBrc&_r=1
Karanta Wannan  Ba zamu zabi Peter Obi a matsayin shugaban kasa ba saboda giya zai ta kawowa Arewa>>Inji wani Jigo a APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *