
A’isha Beauty ta bayyana cewa, Gidan iyaye yafi dadi.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace masu zaginsu, su da suka baro gidan iyayensu suka shiga bariki su daina.
Ta yi rokon a rika musu addu’ar Allah ya shiryesu.
Ta kuma yiwa masu shirin barin gidan iyayensu su shiga bariki addu’ar Allah ya karkatar da zuciyarsu zuwa daidai.