Thursday, February 5
Shadow

Karya ake min ban ce zan baiwa Yarbawa fifiko ba idan na zama shugaban kasa>>Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba gaskiya bane labarin da yake yawo cewa wai yace zai baiwa yarbawa kulawa da mukamai na musamman idan ya zama shugaban kasa.

Atiku yace wanda ya fitar da sanarwar da yawunsa me suna Kola Johnson be sanshi ba.

Atiku ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa Paul Ibe.

Inda ya bukaci a yi watsi da wannan magana.

Karanta Wannan  Malamin Soja, Adaam Ashaka ya zargi Daurawa da Girman Kai inda yace bai da lokacin Almajirai sai 'yan Fim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *